327 B
327 B
Dauda ya faɗi a cikin zuciyarsa
Anan "zuciyarsa" yana magana wanda yake nufin kansa. AT: "Dauda ya yi tunani a ransa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ta haka zan kubce daga hannunsa
Kalmar "hannu" yana magana don mutum. AT: "kuɓuta daga gareshi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)