ha_tn/1sa/26/24.md

794 B

ranka ke da daraja a idanuna yau

Anan idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. Duba yadda kayi fassarar irin waɗannan kalmomin a cikin 1 Sama'ila 26:21. AT: "Na dauki rayuwarku da matukar muhimmanci" ko "Na nuna muku a yau cewa da gaske nake girmama ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bari raina ya zama da daraja a fuskar Yahweh

Anan idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: "don haka Yahweh ya ɗauki rayuwata da tamani kuma" ko "don haka Yahweh ya ɗauki raina kamar yadda na ɗauki ranku da tamani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bari ka yi albarka

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Bari Yahweh ya albarkace ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)