ha_tn/1sa/26/22.md

247 B

domin Yahweh ya miƙaka cikin hannuna yau

Kalmar "hannu" yana magana ta ƙarfin mutum. "Yahweh ya bani dama in kawo muku hari a yau" ko "Yahweh ya sanya ni a inda zan iya kashe ku a sauƙaƙe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)