ha_tn/1sa/26/21.md

422 B

Dawo

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "Koma ka yi mini hidima a fada ta" ko 2) "Ka koma gidanka."

domin yau raina ya zama abin daraja a idonka

Anan idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: "a yau kun ɗauki rayuwata da ƙima da daraja" ko "a yau kun nuna min cewa da gaske kuna girmama ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

na yi kamar wawa

"ya kasance wauta sosai"