944 B
944 B
na roƙe ka, bari ubangidana sarki ya saurari maganganun bawansa
Dauda yayi magana kamar shi da sarki wasu mutane ne don girmama Saul. AT: "kai sarki na, saurari maganata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)
ya zugaka gãba da ni
"ya sa ka yi fushi da ni"
bari ya karɓi baiko
Kuna iya bayyana dalilin da zai ba da kyauta. AT: "Zan ba shi hadaya don haka ba zai sake sa ku yi fushi da ni ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
bari ya la'anta a fuskar Yahweh
Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "bari Yahweh ya yanke hukuncin azabtar da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
neman ƙwaro ɗaya
Dauda ya yi amfani da kalmar "ƙwaro" a matsayin kwatanci ga mutum, kansa, wanda ba zai iya yin wata babbar illa ba. AT: "wannan ƙwaroa ɗaya" ko "ni, kuma ba zan iya cutar da ku ba kamar yadda ƙwaro ɗaya za ta iya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)