ha_tn/1sa/26/17.md

1.1 KiB

ɗana

Saul ba shine mahaifin Dauda na gaske ba. Saul ya yi magana kamar dai shi mahaifin Dauda ne don ya nuna wa Dauda cewa yana son Dauda ya amince da shi kuma ya girmama shi kamar yadda Dauda zai amince da kuma girmama mahaifinsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Me yasa shugabana ke neman bawansa?

Anan Dauda yayi magana game da Saul a mutum na uku yana kiran shi "shugabana," shi kuma yana magana ne game da na uku wanda yake kiran kansa "bawansa." Dauda yayi wannan magana don ya nuna girmamawa ga Saul. AT: "Me ya sa kake, shugabana, kana bi na, bawanka?" ko "Me yasa kuke bina?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

Wacce mugunta ce ke cikin hannuna?

Wannan yana magana akan mugunta kamar abu ne wanda aka riƙe a hannu. Anan "hannu" yana wakiltar mutum mai aiki ko aikata wani abu. Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) Dauda da gaske yana son Saul ya amsa tambayar. AT: "Me na yi kuskure?" ko 2) ana iya fassara wannan tambayar ta magana a matsayin sanarwa. AT: "Ban yi kuskure ba!" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]])