ha_tn/1sa/26/13.md

216 B

Baka amsa ba, Abna?

Dauda ya yi amfani da tambaya don ya kunyata Abna don ya amsa. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Ka amsa mini, Abna!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)