276 B
276 B
in miƙa hannuna gãba da shafaffe
Hannun yana magana ne don cutarwar da hannu zai iya yi. AT: "ku aikata komai don cutarwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
gama barci mai nauyi daga wurin Yahweh ya faɗo bisansu
Yahweh ya sa sun yi barci mai nauyi.