ha_tn/1sa/26/06.md

744 B

Ahimelek ... Abishai

Waɗannan sunayen maza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ni! Zan tafi tare dakai

"Ina so in zama wanda ya sauka"

Yau Allah ya miƙa maƙiyinka cikin hannunka

Abishai yayi magana kamar abokan gaba ƙaramin abu ne da Allah ya ba a hannun Dauda. Kalmar "hannu" na nufin ta ƙarfin da hannu zai iya aiwatarwa. AT: "Allah ya baku cikakken iko akan makiyinka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kaka bar ni in cake shi har ƙasa da mashi da bugu ɗaya tak

Wannan magana da ke nufin "kisa da mashi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ba zan cake shi sau biyu ba

"Zan kashe shi a karo na farko da na buge shi" ko "Ba zan buƙaci na buge shi a karo na biyu ba"