ha_tn/1sa/23/19.md

974 B

Zifiyawa

Wannan shi ne sunan ƙungiyar mutane daga Zif. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ba a wurinmu Dauda ya ke ɓuya ba cikin ƙarfafan wuraren tsaro na Horesh

Ana iya fassara wannan tambayar ta zance azaman motsin rai. AT: "Dauda yana ɓoye a cikinmu a ... Yeshimon!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

tudun Hakila

Wannan shi ne sunan wani dutse a jejin Yahuda. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yeshimon

Wannan sunan yankin hamada ne kusa da Tekun Gishiri. Hakanan za'a iya fassara shi azaman "Jejin Yahudiya" ko "kufai." (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

miƙa shi a hannun sarki

Kalmar "hannu" magana ne ta iko. Mutane Zif suna magana da Saul kamar dai shi wani mutum ne don nuna masa cewa suna girmama shi. AT: "a ba ka David don ka iya yin duk abin da kake so tare da shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-pronouns]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])