ha_tn/1sa/23/17.md

248 B

Gama hannun Saul mahaifina ba zai same ka ba

Anan “hannu” magana ne ta Saul da ƙarfinsa. AT: "Don Saul mahaifina ba zai same ku ba" ko "Ga Saul mahaifina ba zai taɓa samun iko a kanku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)