ha_tn/1sa/23/15.md

370 B

ya fito neman ransa

Wannan karin magana ne. AT: "kokarin kashe shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Horesh

Wannan sunan birni kusa da Zif. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya kuma ƙarfafa hannunsa cikin Allah

Wannan karin magana ne. AT: "ya ƙarfafa shi ya dogara ga Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)