ha_tn/1sa/23/12.md

176 B

zasu miƙa ni da mazaje na cikin hannun Saul

Anan "hannu" yana wakiltar ƙarfi ko iko. AT: "ka ba ni da mutanena ga Saul" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)