380 B
380 B
bawanka tabbas ya ji ... kamar yadda bawanka ya ji ... ka gaya wa bawanka
Dauda yayi magana kamar wani don nuna girmamawarsa ga Yahweh. AT: "kamar yadda na ji ... ku gaya mani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)
zasu bashe ni cikin hannunsa
Anan "hannu" yana wakiltar ƙarfi ko iko. AT: "ka ba ni ga Saul" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)