ha_tn/1sa/23/05.md

272 B

suka tafi ... yi yaƙi ... ya kora ... ya buga ya kuɓutar

Marubucin ya fi mai da hankali ga Dauda, don haka waɗannan kalmomin duka mufuradi ne, kodayake mutanen Dauda sun taimake shi ya yi waɗannan abubuwa duka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)