ha_tn/1sa/23/03.md

244 B

Balle wai har mu tafi Keila gãba da rundunar Filistiyawa?

Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Za mu fi jin tsoro idan muka je Keila don yaƙi da sojojin Filistiyawa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)