ha_tn/1sa/23/01.md

321 B

na yaƙar Keila

"Keila" sunan gari ne. Anan "Keila" tana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. AT: "fada da mutanen Keila" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] )

shiƙar hatsi

raba hatsi ko tsaba, gaba ɗaya daga hatsi ko alkama ta wasu hanyoyin inji