ha_tn/1sa/21/14.md

642 B

Donme kukakawo shi wurina?

Zai yiwu ma'anonin su ne 1) Akish ya nemi bayinsa su bayyana dalilin da ya sa suka kawo Dauda gare shi ko 2) Akish yana tsawata musu da tambaya. AT: "Ya kamata ku san ba ku kawo mini shi ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko na rasa mahaukatan mutane ne, har da zaku kawo mani wannan talikin yana yin wannan hali a gabana?

Wannan tambayar tsawatarwa ce. AT: "Akwai wadatattun mahaukata a nan waɗanda ke ɓata lokacina. Bai kamata ku kawo wannan mutumin don ya yi kamar na a gabana ba." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])