ha_tn/1sa/21/12.md

380 B

Dauda ya ajiye waɗannan maganganu cikin zuciyarsa

Anan "an ɗauka ... a zuciya" yana nufin don yin tunani sosai game da abin da aka faɗi. AT: "Dauda ya yi tunani sosai game da abin da bayin suka ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

cikin hannuwansu

Anan "hannaye" sune magana ga mutum. AT: "a gabansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)