355 B
355 B
Yanzu babu wani mashi ko takobi?
Anan "a hannu" yana da ma'ana "akwai." Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila 21: 3. AT: "Shin kuna da mashi ko takobi da za ku iya ba ni?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Kwarin Ila
Wannan shine sunan wani wuri a cikin Isra’ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)