ha_tn/1sa/21/05.md

659 B

Tabbas mata sun yi nisa da mu tun kwana uku da suka wuce

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "mun kiyaye kanmu daga mata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Abin da ke na mazajen an keɓe su har ma game da ɗan ƙanƙanin hidimomi

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Mazajen sun ware abin da yake nasu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Balle irin wannan na yau lalle duk abin da suke da shi za a keɓe!

Wannan magana ce, ba tambaya ba. Ana iya fassara shi cikin tsari mai aiki. AT: "Gaskiya ne a yau za su keɓe abin da suke da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)