ha_tn/1sa/21/03.md

556 B

Yanzu

Dauda yana fara sabon bangare na tattaunawar.

kake da shi a hannu

Anan "a hannu" yana ma'ana "akwai." AT: "Wane abinci kuke da shi da za ku ba ni?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Babu gurasa da ba a tsarkake ba, amma akwai gurasa mai tsarki

gurasar da firistoci ba su yi amfani da ita ba wajen bauta

dan 'yan samarin sun keɓe kansu daga mata

Ana iya fassara wannan azaman cikakkiyar jimla. AT: "Mazajenku na iya cin shi idan ba su kwana da mata ba da jimawa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)