ha_tn/1sa/19/23.md

563 B

Shi yasa suke tambaya, "Wai Saul na ɗaya daga cikin annabawa ne?

Wannan ya zama misali a tsakanin Isra'ilawa. Da alama mutane sun faɗi hakan ne don nuna mamakin lokacin da mutum ba zato ya yi abin da ba a taɓa yi ba. Ana iya bayyana ma'anar tambayar a bayyane. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Samuila 10:11. AT: "Wannan shine dalilin da ya sa idan mutane suka ga wani yana aikata wani abu wanda ba a zata ba, sai su ce, 'Shin Saul ma annabi ne?'" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/writing-proverbs]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])