ha_tn/1sa/19/21.md

287 B

Da aka gaya wa Saul wannan

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Lokacin da wani ya gaya wa Saul wannan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Rama ... Secu ... Na'iyot

Waɗannan sune sunayen wurare ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)