ha_tn/1sa/19/10.md

328 B

ya yi koƙarin tsire Dauda har ga bango da mashinsa

jefar da mashinsa don ya ratsa ta cikin Dauda da bango

Mikal, matar Dauda, ta ce masa

Mikal ta gaya wa Dauda

Idan baka ceci ranka

Anan "ceton ranka" karin magana ne wanda yake nufin tserewa. AT: "Idan baku kubuta ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)