A nan "ruhun cutarwa" na iya nufin ko dai "ruhun da ke haifar da matsala" ko "wani mugun ruhu." Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila 16:14.