ha_tn/1sa/19/04.md

786 B

Bari kada sarki ya yi laifi ga bawansa Dauda

Yonatan yana magana kamar dai Saul wani mutum ne don ya nuna wa Saul cewa Yonatan yana daraja Saul. AT: "Kada ku yi zunubi ga bawanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

Gama ya ɗauki ransa cikin hannunsa ya kumakashe Bafilisten

Anan "rayuwa a hannunsa" wani karin magana ne da ke nuni da kasada da ransa. AT: "ya jefa rayuwarsa cikin haɗari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Donme zaka yi zunubi ga jinin marar laifi da zakakashe Dauda babu dalili?

Yonatan ya yi wannan tambayar don ya tsauta wa Saul. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Kada ku yi zunubi akan jinin marar laifi kuma ku kashe Dauda ba tare da dalili ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)