ha_tn/1sa/18/27.md

337 B

Dauda ya dawo da fatar loɓarsu, sai aka miƙa su cikakku ga sarki

"Dauda da mutanensa sun ba sarki waɗannan dukka"

Da Saul ya gani, ya kuma sasance da

nan kalmomin "gani" da "sani" suna raba ma'anoni iri ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa Saul ya sani da tabbaci. AT: "Saul ya gane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)