ha_tn/1sa/18/25.md

934 B

Sarki ba ya buƙatar wani sadãki, sai dai fatar loɓar Filistiyawa ɗari daya

Ana iya samar da fi'ili don kalma ta biyu daga na farkon. AT "Sarki ba ya son komai don amarya; yana so ne kawai ku kawo masa kaciyar 100" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

da za a rama daga maƙiyan sarki

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "don ɗaukar fansa akan magabtan sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dai yasa Dauda ya mutu ta hannun Filistiyawa

Anan “faɗuwa” na nufin mutuwa. Jumlar "da hannu" kalma ce da ke gaya mana hanyoyin da wani abu zai faru, a wannan yanayin, Filistiyawa za su kashe Dauda. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "a sa Filistiyawa su kashe Dauda" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-euphemism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)