ha_tn/1sa/18/19.md

376 B

a lokacin da Merab, ɗiyar Saul, yakamata a bada ita ga Dauda

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "lokacin da ya kamata Saul ya bai wa Dauda 'yarsa Merab" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai aka bada ita ga Adriyel

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Saul ya ba ta Adriyel" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)