ha_tn/1sa/18/15.md

387 B

sai ya ji tsoronsa

Anan "tsaya cikin tsoro" karin magana ne wanda ke nufin tsoro. AT: "ya ji tsoron Dauda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Amma dukkan Isra'ila da Yahuda suka ƙaunaci Dauda

Anan "Isra'ila da Yahuda" suna wakiltar mutanen dukkan kabilun. AT: "duk mutanen Isra'ila da na Yahuda sun ƙaunaci Dauda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)