ha_tn/1sa/18/13.md

513 B

Sai Saul ya fitar da shi daga gabansa

"Saul kuwa ya kawar da Dauda daga gabansa"

Dauda ya dinga fita yana shigowa a fuskar mutanen

Anan "mutanen" yana nufin sojoji a ƙarƙashin umarnin Dauda. Kalmomin "sun fita" da "sun shigo" kalmomin magana ne da ke nuni da jagorantar mutane zuwa yaƙi da jagorantar su gida daga yaƙi. AT: "Dauda ya jagoranci sojojinsa zuwa yaƙi kuma ya jagorance su zuwa gida daga yaƙi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])