ha_tn/1sa/18/10.md

275 B

wani mugun ruhu daga wurin Allah

A nan "ruhun cutarwa" na iya nufin ko dai "ruhun da ke haifar da matsala" ko "wani mugun ruhu." Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Sama'ila 16:14.

yi hauka

"ya yi hauka"

gama Yahweh na tare da shi

"Yahweh yana tare da Dauda"