ha_tn/1sa/18/08.md

280 B

Sun ba Dauda dubbai goma, amma ni sun ba ni dubbai kawai

"Sun yaba"

To mene ne ya rage masa idan ba mulkin ba?

Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Abin da kawai ya rage masa ya samu shi ne sarauta." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)