ha_tn/1sa/18/06.md

536 B

dukkan biranen Isra'ila

Wannan bayani ne na gaba daya wanda yake jaddada yawan matan da suka zo daga garuruwa da yawa. AT: "daga yawancin biranen ko'ina cikin Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

suna raira waƙa da rawa, su taryi Saul, dakacakaura, da farinciki, da kumakayan kiɗe-kiɗe

"da farin cikin kada tambura da sauran kayan kida"

Dauda kuma dubbansa goma

Ana iya samar da kalmar daga layin da ya gabata. AT: "Dauda ya kashe dubun dubunsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)