477 B
477 B
Akwai ƙaramin su da ya rage
"Har yanzu akwai saurayi na ƙarami"
ba za mu zauna ba
An fahimci cewa suna jira su zauna su ci abinci. AT: "ba za mu zauna mu ci ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Yanzu ... kyakkyawar siffa
Ana amfani da kalmar "Yanzu" a nan don alamar hutu a layin babban labari. A nan mai ba da labarin ya faɗi game da sabon mutum a cikin labarin.
dai wannan ɗa jã ne
Kalmar "jã" na nufin Dauda yana cikin koshin lafiya.