352 B
352 B
Abinadab ... Shamma
Wadannan sunayen biyun 'ya'yan Yesse. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Yesse daga nan yasa Shamma ya gitta
An fahimci cewa Shamma ya wuce ta Sama'ila. AT: "Yesse ya sa Shamma ya wuce gaban Sama'ila" ko "Yesse sannan ya ce wa Shamma ta je wurin Sama'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)