360 B
360 B
Da suka zo
Anan "su" suna nufin Yesse da 'ya'yansa maza.
ya kalli Iliyab
A nan "ya" yana nufin Sama'ila.
Domin Yahweh ba ya duba yadda mutum ke duba wa ... amma Yahweh yanakallon zuciya
Yahweh yana magana akan kansa a cikin mutum na uku. AT: "Domin Ni Yahweh, ban gani ba ... Ni, Yahweh, na duba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)