ha_tn/1sa/16/04.md

529 B

Dattawan birnin suna rawar jiki yayin da su ka zo suka same shi

Da alama dattawan suna rawar jiki saboda sun damu da Sama'ila ya zo ya tsawata musu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Cikin salama

Ana iya bayyana wannan azaman cikakkiyar jimla. AT: "Ee, na zo lafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Ku shirya ku keɓe kanku ku kuma zo tare da ni wurin hadayar

Keɓe wani yana nufin shirya shi don nufin Yahweh ta hanyar tabbatar da cewa mutumin yana da tsabta bisa ga ka'idar Musa.