ha_tn/1sa/16/02.md

520 B

Yaya zan tafi?

Sama'ila ya yi amfani da tambaya don ya nanata cewa ya damu da zuwa Benyamin. AT: "Ba zan iya tafiya ba!" ko "Ina jin tsoron tafiya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

kuma ce, 'Na zo in yi hadaya ga Yahweh.'

Wannan yana da zance a cikin ambato. Za'a iya bayyana ambaton kai tsaye azaman zance kai tsaye. AT: "ku gaya wa mutanen can cewa kun zo ne don yin hadaya ga Yahweh." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])