ha_tn/1sa/16/01.md

493 B

Har yaushe zaka yi makoki domin Saul, tunda nayi watsi da shi daga zama sarki bisa Isra'ila?

Wannan tambayar tsawatarwa ce daga Allah. Ana iya fassara ta azaman sanarwa. AT: "Dakatar da makoki na ƙi Saul daga zama sarkin Isra'ila." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ka cika ƙahonka da mai

Kalmar "ƙaho" wani lokaci ana amfani da ita don "kwalba" wanda yake kama da ƙaho kuma ana amfani da shi don riƙe ruwa ko mai. An yi amfani da tukunyar mai don shafawa sarki.