ha_tn/1sa/14/45.md

682 B

Muhimmin Bayani:

Sojojin suna kare Yonatan daga Saul.

Yonatan ya mutu kuwa, wanda ya aiwatar da wannan babbar nasara ga Isra'ila?

Mutanen suka tsawata wa Saul. Ana iya fassara wannan tambayar a matsayin sanarwa. AT: "Yonatan ya kammala wannan babbar nasara ga Isra'ila. Lallai bai mutu ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ba bu ko gashi ɗaya bisakansa da zai faɗi ƙasa

Wannan karin magana ya nuna yadda mutanen Isra'ila zasu kare Yonatan su tsare shi. Ana iya bayyana waɗannan jimla a cikin tsari mai kyau. AT: "za mu kiyaye shi daga duk wata cuta" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])