ha_tn/1sa/14/40.md

883 B

Daga nan ya ce da dukkan Isra'ila

Wannan ya zama gama gari tunda sojojin Isra'ila ne kawai suka hallara. AT: "Sai ya ce wa sojojin Isra'ila da suke wurin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)

Ka bada Tummim

Isra'ilawa a lokacin suna amfani da duwatsu na musamman da ake kira Urim da Tummim don su sami ja-gora daga Allah. AT: "Nuna mana ta hanyar Tummim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Sai Yonatan da Saul aka ɗauka ta ƙuri'a, amma mayaƙan sukakaucewa zaɓen

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kuri'a sun nuna cewa ko Yonatan ko Saul suna da laifi, amma sojojin ba su da laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Daga nan aka ɗauki Yonatan ta ƙuri'a

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Sannan kuri'a ta nuna cewa Yonatan ya yi laifi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)