ha_tn/1sa/14/38.md

632 B

ku koya ku kuma duba yadda wannan zunubin ya faru a yau

"sami wanda ya yi zunubi"

ko ma idan yana cikin Yonatan ne ɗana, tabbas zai mutu

Saul ya bayyana wannan a matsayin yanayin tunanin ne saboda bai yarda cewa Jonathan yana da laifi ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

Amma ba ko ɗaya daga cikin jama'ar daga cikin dukkan mutanen ya amsa masa

Mutane suka yi tsit, saboda yawancinsu sun sani Yonatan ya karya rantsuwar Saul. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: "Mutanensa sun san wanda ke da laifi, amma babu wani daga cikinsu da ya ce wa Saul komai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)