ha_tn/1sa/14/36.md

753 B

Muhimmin Bayani:

Saul yana so ya ci gaba da yaƙi da Filistiyawa.

kada mu bar ko ɗayan su da rai

An bayyana wannan ta hanya mara kyau don jaddada yanka. Ana iya bayyana shi cikin tsari mai kyau. AT: "bari mu kashe kowane ɗayansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

Bari mu kusanci Allah a nan

Anan "kusanci ga Allah" yana hade da tambayar shi shawara. AT: "Bari mu roki Allah me ya kamata mu yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zaka bayar da su cikin hannun Isra'ila?

Anan "hannu" yana nufin ikon kayar dasu. AT: "ba mu damar cin nasara a kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Amma Allah bai amsa masa ba a wannan ranar

Wannan yana nuna cewa Allah bai yarda ya taimaki Saul ba.