Saul ya gaya wa mutanen su kawo dabbobinsu a babban dutse su yanka su ci.
Babu tabbacin idan Saul ya gina wannan bagaden tare da babban dutsen da mutane suka kawo masa a cikin 1 Samuila 14:33.