ha_tn/1sa/14/33.md

230 B

Kun aikata rashin aminci

Saul yana zargin dukkan rundunarsa da aikata rashin aminci duk da cewa wannan magana ce ta kowa saboda ba kowane soja ne ya aikata rashin gaskiya ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)