ha_tn/1sa/14/31.md

511 B

Muhimmin Bayani:

Kalaman Yonatan sun sa sojojin yin zunubi ga Allah a cikin babbar yunwa.

Aiyalon

wani wuri a cikin Zebulun a Isra'ila (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

cinye su tare da jinin

Yunwa ta kama su sosai ba su zubar da jinin ba tukuna kafin su ci. Wannan karya doka ne da aka ba Musa saboda al'ummar Isra'ila. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: "sun ci su ba tare da sun zubar da jini ba kamar yadda doka ta tanada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)