ha_tn/1sa/14/29.md

751 B

matsala a ƙasar

Wannan magana ne wanda yake wakiltar al'ummar Isra'ila. AT: "ga Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yaya kuma in da mutanen yau sun ci a sake daga cikin ganima

Yonatan ya yi amfani da wannan tambayar don ya nuna cewa ya kamata a bar mutane su ci. Wannan na iya zama sanarwa. AT: "Nasararmu za ta fi kyau idan da mutane sun ci abinci da yardar kaina a yau daga ganimar da suka kwashe daga abokan gaba." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-hypo]])

Saboda yanzu kisan bai yi yawa ba a cikin Filistiyawa

Saboda sojoji ba su iya cin abinci yayin yaƙin, yayin da ranar ta ci gaba, sai suka yi rauni. Saboda wannan, ba su iya kashe yawancin Filistiyawa.