632 B
632 B
Muhimmin Bayani:
Yonatan ya fahimci rantsuwar mahaifinsa.
ya ɗaure mutanen tare da rantsuwa
Anan ana maganar wajibcin yin biyayya ga rantsuwa kamar ana daure mutane da igiyoyi. AT: "ya yi umarni cewa mutane su yi biyayya ga rantsuwarsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Ya ɗaga hannunsa zuwa bakinsa
Anan "hannu zuwa bakinsa" wani magana ne wanda ke nufin cin abinci. AT: "Ya ɗan ci zuma" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
idanunsa kuma suka wartsake
Wannan karin magana yana nufin cewa an ƙarfafa shi. AT: "ya dawo da ƙarfinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)